المطور
sabilujmr
النسخة
1.0
التحديث
19 أغسطس 2019
المتطلبات
4.1 والأحدث
الحجم
3.9M
تحميل من جوجل بلاي
Google Play

الإبلاغ عن هذا التطبيق

الوصف

wannan manhaja mai suna "رسالة حب الهوسا" mun kirkireta ne domin jama'a ma'abota soyayya da kuma wayanda zasu fara soyayya wannan manhaja zaka koyi duk yadda ake soyayya.

   A cikin wannan sabuwar manhaja tamu mun shirya kalamai na soyayya da dama kuma munyi bayanin yadda zakayi amfani dasu da kuma irin salon da ake amfani dasu.

  Kadan daga cikin samfurin kalaman soyayyar gasu kamar haka:

Banida sauran buri na rayuwa sai na kasancewa da kaunarki

Gashi zuciyata bata yimin uzirin rashin ganinki
nafahimci kukana yanada alaka da ganin damuwarki

nakanji kamar raina zai futa idan naga hawayenki
zuciyata tana mun zafi musamman idan taga rashin walwalarki

ساي ناجي تانا yunkurowa tafasa kirjina دان تازو gareki
banida wani aiki sai nasaki afarin ciki
kafafuwa basa yarda naje inda babu takun sawayenki

gashi hannaye basa rubutu sai in zasu rubuta sunanki
bakina baya iya furta kalmar da babu harufan sunanki kunnuwa basa iya sauraran muryarda batada alaka da taki

Zuciyata batada lokacin tunanin watanki raina shirye yake y barni في har zai faranta miki
bana zama a inda bana ganun wucewarki، bana shiri da abokin da baya min zancanki. bana shiga damuwa saboda ina kallan kyakkyawar fuskarki،
انا فارين كيكي.

 بيان wayannan kuma wannan manhaja تانا دا alaka دا wayannan kamar haka:

* فول الصويا دا شكووا
* فول الصويا دا أمانة
* فول الصويا دا توساي
* فول الصويا
* فول الصويا دا اوري
* فول الصويا
* فول الصويا
* صيار الزمانى
* كلامان الصويا
* ليتافان الصويا
* ليتافين الصويا
* اوري دا جمعي
* rayuwar aure
* ماكونيار صويا

يمكنك الآن تنزيل Soyayya Da Aure; Sakonnin soyayya 1.0 ِAPK للاندرويد من التطبيقات دوت كوم مجانا

ما هو الجديد

* soyayya da shakuwa
* soyayya da aure
* kalaman soyayya

الصور

اترك تعليقاً

لن يتم نشر عنوان بريدك الإلكتروني. الحقول الإلزامية مشار إليها بـ *